Taskar Amsoshi(Likawa:mai tada sha’awa)
-
Menene hukuncin miji da mata wadanda suke kallon fim din blue fim a tare?
5948 2018/11/04 Miscellaneous questionsan tambayi daftrorin marja ai masu alfarma kan tambayar da ka yi kuma ga amsar da suka turo. Ofishin mai girma Ayatullah sayyid Ali Khamna i Allah ya tsawaita rayuwarsa : Kalllon finafinai masu tada
-
menen hukuncin kallon fim din biki mai tada hankali da sa sha’awa.
9767 2018/11/04 Miscellaneous questionsKallon wannan fim din laifi ne kuma ya haramta kuma lalle ne ki nisanci sake kallon sa amma dangane da kallon farko wanda ba ki san me ya ke cikinsa ba shi ma kin yi laifi tun da tun a farko ya kamata