advanced Search

Taskar Amsoshi(Likawa:Yasir)

Tambayoyi Masu Fadowa

  • Me ya sa ‘ya’yan imamu Husain suka girmi ‘ya’yan imamu Hasan (a.s)?
    6102 تاريخ بزرگان 2012/07/25
    Wannan ba wani abin mamaki ba ne, domin ba wata hujja ta al’ada da ta hankali da ta hana ‘ya’yan kani su girmi ‘ya’yan wa, mussam idan ya zamana tazara tsakanin yan’uwa biyun ba mai yawa ba ce kamar yadda ya kasnce tsakanin Hasan da Husain (a.s). ...
  • Menene dalilin fifikon Imaman Shi\'a kan sauran annabwa baki Daya banda Manzo mafi girma Muhammad (s.a.w)?
    5965 دانش، مقام و توانایی های معصومان 2017/05/20
    Ya zo a cikin koyarwar addininmu cewa ba za a samu wani daga cikin magabatan Annabawa da wasiyyai (a.s) da waliyyai (r.a) wanda zai fi Imam Ali (a.s) matsayi ba, sai dai matsayin Annabta, amma ta wani Bangaren fa Imam (a.s) ya gaji baki Dayan ilimin da ...
  • mene ne gwargwadon tasirin Allah madaukaki a rayuwar mutum?
    12944 Irfanin Nazari 2012/07/25
    Ba yadda za a wani aiki ya fita daga iradar Allah mai hikima, wannan iradar ta Allah tana nan a ko da yaushe a rayuwar mutum a kowane lokaci da zamani, da dukkan dokokin rayuwa ba tare da ta cire wa mutum zabin da yake da shi ...
  • Shin maganar cewa kowane mutum ana haifarsa da dacensa haka ne kuwa?
    7148 Dirayar Hadisi 2012/07/26
    Muna da ruwayoyi da dama da suka yi magana kan ana haifar mutum ne da dacensa, ya zo a ruwayoyi cewa Allah (SW) na fadawa iblis “ban halittarwa dan Adam zuriyarsa ba face sai da na halitta maka misalinta, babu wani daya daga dan Adam face yana ...
  • Mene ne ma'anar jagorancin malami?
    11372 Sabon Kalam 2012/07/24
    Kalmar Wali da larabci tana da ma'ana guda uku: 1-masoyi, 2-aboki, 3-mataimaki. Bayan haka akwai wasu kalmomi kuma da suke nufin; 1-Salladuwa 2-Jagoranci da shugabanci. "Wilaya" kalma ce da ake amfani da ita da ma'ana biyu a isdilahin fikihu: 1- Wuraren da wanda ...
  • Shin Ammar Dan Yasir ya temaka wa Imam Ali (a.s) kan lamarin da ya faru a SaKifa ko kuwa?
    3611 سقیفه بنی ساعده 2018/11/04
    Mutane da dama sun tafi kan cewa Imam Ali shi ne shugabansu, amma yanayin yanda suke yi masa biyayya kuma suka sallam masa ya banbanta, babu tantama tun a farko Ammar ya kasance matemaki kuma mabiyu wanda ya sallamawa imama Ali (a.s) duk da cewa ta yiyu ...
  • mene ne bambanci tsakanin Dabi’u da Ilimin Dabi’a?
    16602 Halayen Nazari 2012/07/25
    dabi’u a luga jam’I ne na ‘’kulk’’ dabi’a/hali/al’ada. Gamammiyar ma’ana saboda kasancewarta al’ada ko hali mai kyau ko mummuna. Amma ‘’Akhlak’’ dabi’u a cikin istilahi ma’anarsa malaman akhlak sun ambaci ma’anoni masu yawa. Bai yiwuwa a gwama tsakaninsu yanda ya dace. Amma sai dai musulmi ...
  • Me ake nufi da hukunci da fatawa? Me ye bambancinsu?
    10443 Hakoki da Hukuncin Shari'a 2012/07/24
    Fatawa: Ita ce fitar da hukuncin wani lamari a addini ta hanyar koma wa madogarar shari’a da amfanuwa da garesu, ta hanyar da aka san ana fitar da hukuncin. Hukunci: Shi ne abin da ake zartarwa ta hannun jagoran hukumar musulunci. Jagora zai iya amfana ...
  • Salmanul Farisi tun daga farko har zuwa lokacin da ya karbi musulunci bisa wane tafarki ya shude kuma daga karshe mai ya faru?
    13849 تاريخ بزرگان 2018/07/07
    Salmanul Farisi ya kasance dan manumin iraniyawa ne shi, wanda ya ga Manzon Allah (s.a.w) a birnin Madina kuma ya yi imani da shi sai Manzon Allah (s.a.w) ya siye shi ya ‘yanta shi. A lokacin rayuwar Manzon Allah (s.a.w) Salman ya kasance daya daga cikin manyan ...
  • Shin namiji na da wani fifiko a kan mace ta bangaren halitta?
    7641 Falsafar Musulunci 2017/05/21
    Da namiji da mace sun ginu ne a kan abu guda kuma sun samo asali daga tushe guda da kuma rai guda. Sai dai alakarsu da juna shine kan kai su zuwa ga kamala saboda haka ba wani hanya ma da za a iya kwatantasu a matsayin ...

Mafi Dubawa