advanced Search
Dubawa
10353
Ranar Isar da Sako: 2012/03/08
Takaitacciyar Tambaya
MENENE ISNADIN TSINUWA DARI DA GAISUW DARI A ZIYARAR ASHURA?
SWALI
WASU MALAMAI SUN YI AMMNAR CEWA A ZIYARAR ASHURA MAI TSARKI A WURIN DA AKA CEWA KA YI LA’ANA 100 DA GAISUWA 100 A GABA TA KARSHE YA ISAR, BA DOLE BA NE SAI KA KARANTAWANNAN ADADIN BA. IDAN WANNAN SANCEN YA INGANTA MUNA FATA ZA A FADA MANA ISNADIN RUWAYAR. MUN GODE.
Amsa a Dunkule

Dangane da yadda ake karanta ziyarar Ashura ga wanda baya da lokacin karanta gaisuwa ko tsinuwa daya-bayan-daya, to zai iya karanta ziyarar ta wata fuska kuma ya samu ladan. An ruwaito daga Imam Hadi (a.s) ya ce: “Mai karantawa a ziyarar Ashura la’ana dari a jumla daya zai ce (Ya Allah Ka tsine wa farkon azzalumi da ya fara zaluntar…) Sannan ya sake cewa: “Ya Allah Ka tsine musu sau 99, to a hakan tamkar ya yi sau 100 ne”. Kana wanda ya karanta gaisuwa cikakkiya sau guda sannan ya ce, sau 99 a kalma daya (Assalamu Alal Husein Wa Ala Aliyub Nul Husein Wa Ala Auladil Husein Wa Ala As’habil Husein), to kamar ya karanta sau darin ne”[1]

 


[1] . Shifa’us sudur fi sharhi ziyaratul ashura’a, alh. Mirza abul fadal, Teheran (1273-1316 k) tahakikin sayyid Aliyu al-abdahi al-asfahani, Kum, madba’ar shuhada 1368 h sh, j 2.

 

TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE
Mahanga
Idadi ya maoni 0
Tafadhali ingiza thamani
Imel : Yourname@YourDomane.ext
Tafadhali ingiza thamani
Tafadhali ingiza thamani

Tambayoyi Masu Fadowa

Mafi Dubawa